Yadda zaku more 500mb akan N100 a layin Airtel.
22-07-20 (16:59)
22-07-20 (16:59)
Kamfanin Airte yakawo maku wata sabuwar garabasa wacce masu wayoyin android harma da wadanda ba android dinba. Wace zaku more tayin kunshin shiga yanar gizo wato internet.
Yanda zaku samu 500MB akan kudi N100, shine: Ku danna *141*2423# wannan zaibaku kai tsayene. Ko kuma *141*241# Wanda shikuma zai baku damar zaben wanda kukafiso. Daga ciki akwai 500mb akan N100. 1gb akan N200. Dadai sauransu.